Tehran (IQNA) A yayin da take ishara da karuwar hare-haren ta'addanci a Afganistan, tawagar Majalisar Dinkin Duniya a kasar ta bayyana nadama kan ci gaba da kai wadannan hare-hare tare da neman karin matakan da suka dace daga kungiyar ta Taliban domin dakile wadannan hare-haren ta'addanci.
Lambar Labari: 3487712 Ranar Watsawa : 2022/08/19